Hoto

Asalin Kalmar Kasar Zazzau

Wallafan July 10, 2021. 5:07pm. Na Usman Bala. A Sashin Garuruwan Arewa

Zazzau Masarauta ce wanda take keda Tarihin Hausawa wadda take da gidan sarautar ta a garin, Yadda kalmar ‘Zazzau’ ta samo asali Da farko dai shi Tushen wannan kalma ta ‘Zazzau’yana da rassa biyu ne, na farko Zazzau na nufin wani takobi,wanda jagoran jama’a yakan dauka ya jagoranci jama/a ...

Sharhi 0


Game da Mai Wallafa

Usman Bala dan Arewacin nigeria bahaushe wanda ke zaune a garin kaduna wanda ke da fasahar kirkiran shafukan yanar gizo.


Manufar Mu

Manufar mu shine mu fadakar da kuma yada al'adun mu na Hausa, aduk inda bahaushe yake a fadin duniya.


Sababbin Kasidun Blog

  • [Hoto] Asalin Kalmar Kasar Zazzau
    Zazzau Masarauta ce wanda take keda Tarihin Hausawa wadda take da gidan sarautar ta a garin, Yadda kalmar ‘Zazzau’ ta samo asali Da farko dai shi ...Budo cikakke

Sassan Blog